Tehran (IQNA) tsohon limamin masallacin haramin Makka Adel kalbaniya sake bayyana a cikin wani fim na talla.
Lambar Labari: 3486832 Ranar Watsawa : 2022/01/17
Tehran (IQNA) an gudanar da sallar rokon ruwa a masallacin haramin Makka da kuma masallacin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486513 Ranar Watsawa : 2021/11/04
Tehran (IQNA) an fara dawo da kwafin kur'anai da suke a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma bayan daukar matakai kan cutar corona.
Lambar Labari: 3486235 Ranar Watsawa : 2021/08/24
Tehran (IQNA) shugaban hukumar da ke kula da masallacin harami da masallacin manzon allah (SAW) ya sanar da bude baje kolin kur'ani a masallacin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3485852 Ranar Watsawa : 2021/04/27
Tehran (IQNA) an raba kayayyakin kiwon lafiya ga masu gudanar da ayyukan ibadar Umrah a masallacin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3485836 Ranar Watsawa : 2021/04/22
Tehran (IQNA) an samar da wata manhaja ta ziyarar haramin Makka da Madina da masallacin Quds a yanar gizo a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485784 Ranar Watsawa : 2021/04/05
Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun fara raba ruwan zamzam ga masu ziyara a masallacin haramin Makka.
Lambar Labari: 3485761 Ranar Watsawa : 2021/03/24
Tehran (IQNA) an dauki tsauraran matakai a masallacin haramin Makka mai alfarma saboda gabatowar watan Ramadan
Lambar Labari: 3485733 Ranar Watsawa : 2021/03/10
Tehran (IQNA) an gudanar da sallar juma’a a haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3485365 Ranar Watsawa : 2020/11/14
Tehran (IQNA) Kalaman da limamin masallacin Haramin makka mai alfarma Abdulrahman Sudais ya yi na neman halasta kulla alaka da yahudawan Isra’ila, sun bar baya da kura.
Lambar Labari: 3485157 Ranar Watsawa : 2020/09/06
Bangaren kasa da kasa, dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
Lambar Labari: 3481308 Ranar Watsawa : 2017/03/12